mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Shin ya halasta akaranta suratul ikhalas da suratul kafirun cikin sujada?

Assalamu alaikum
Shin ya halasta akaranta suratul ikhalas, da kuma suratul kafirun cikin sujada? Kuma yin hakan yana da wani matsaka?

Da sunan Allah me rahama me jin kai

Idan anyi niyyar karanta su domin samin kusanci da Allah (sw) kuma domin zikiri, lallai ba wani matsala, amma idan yakasance domin wuridi ne toh zai shiga babin bidia kuma hakan haramunne wato zai jawo bacin sallah.

Tarihi: [2016/11/18]     Ziyara: [912]

Tura tambaya