mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Amfani da lasifika a wajen masallaci

Assalamu alaikum
Muna da wani jami’a a anguwar mu suna raya bukukuwa da kuma zaman makoki sannan da wasu shirye shiye irin su zaman addu’o’I da dai sauransu, amma sai suke amfani da lasifika wanda har muryar su ke fita waje yana damun mutanen sashin wurin, har mutanen wurin sunyi Magana da su yan jami’an, shiyisa muke son musan menen hukuncin wannan irin wuri? idan ya kasance haramunne, menene hukuncin halartar irin wanna wuri?

Da sunan Allah me rahama me jin kai

Yakamata irin wadannan wurare su banbance hakkokin Allah da kuma hakkokin mutane, kuma susan cewa be kamata a ke keta hakkin mutane ba wanda yin hakan zai janyo fushin Allah, kuma zai janyo gaba a tsakanin ku.

Tarihi: [2016/11/18]     Ziyara: [892]

Tura tambaya