mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Ya Ali babu wanda yan san Allah sai ni da kuma kai


Salam Alaikum. Ina son yin wata tambaya gareku Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) kuma ina fatan samun amsa, cikin abinda aka nakalto daga annabi (s.a.w) fadinsa: (ya Ali babu wanda ya san Allah sai ni da kai) shin wannan ya kebantu cikinsu kadai Kenan tareda cewa mun san akwai Sayyada Fatima Zahara (as) tsakankaninsu amma sai ga zahirin maganar manzon Allah (s.a.w) bata tattaro da ita ba, ta kaka haka zata kasance

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ita ma’arifa (sanin abu) tana daga ma’ana kulli tashkiki ma’anar da take guda daya tareda fifiko cikin fadadarta da bijirarta babu wanda ya kewaya da ita sai Allah da masu zurfin ilimi Muhammad da iyalansa tsarkaka (as) kamar yanda ma’arifa jalaliya da jamaliya da kamaliya take, kamalar kamala cikin sanin Allah cikin siffofinsa da ayyukansa bawai cikin zatinsa ba, babu wanda ya san yaw aye shi sai shi kansa har annabi (s.a.w) yace: bamu sanka hakikanin saninka ba, ma’ana cikin zatinka sai dai cewa mun sanka cikin siffofinka da ayyukanka ma’ana cikin duniyar Jabarutiya da malakutiya, lallai babu wanda ya san Allah cikin wadannan duniyoyi biyu sai manzon Allah (s.a.w) da Imam Ali (as) kamar yanda babu wanda ya san hakikar waliyi kamar yanda yake sai Allah, amma Sayyada Zahara (as) lallai ita 
Tarihi: [2019/3/19]     Ziyara: [597]

Tura tambaya