mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Muna bukatar Karin bayani kan wadannan mas’aloli: kusancin Allah, da kuma ma’anar kashafi da shuhudi, da fana’I cikin zatin Allah

salamu Alaikum Sayyid Adil-Alawi, ina da wasu yan tambayoyi da suke bukatar Karin bayaninku, sune kamar haka:1- Ma’anar Kalmar kurbul ilahi

2- Kashafi da shuhudi

3- Fana’i cikin zatin Allah.

Muna bukatar Karin bayani kan wadannan mas’aloli: kusancin Allah, da kuma ma’anar kashafi da shuhudi, da fana’I cikin zatin Allah

ا

Salamu Alaikum Sayyid Adil-Alawi, ina da wasu yan tambayoyi da suke bukatar Karin bayaninku, sune kamar haka:

 

1-    Ma’anar Kalmar kurbul ilahi

2-    Kashafi da shuhudi

3-    Fana’i cikin zatin Allah.

 

Allah ya kara muku kariya ya kuma datar da ku ga dukkanin alheri.

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

1-    Ma’anar kurbul ilahi (neman kusancin Allah) shine kamar mai neman kusanci ga iyayensa ta hanyar yi musu hidima ko da kuwa baya kusa da su da gangar jiki.

2-    Sannan ma’anar kashafi da shuhudi shi ne cewa kamar ka ga hoton abokinka cikin madubi.

3-    Fana’i cikin zatin Allah, shine narkewar iradarka cikin iradar Allah ya zama ba zaka so wani abu ba sai wanda Allah yake so

Tarihi: [2018/10/9]     Ziyara: [683]

Tura tambaya