mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wurida da suke kai mutum zuwa ga mukamin Arifai

Salamu Alaikum
wadanne wuridai ne zasu taimaka mini inyi wusuli zuwa mukamin Arifai masana Allah Jalla wa Ala, shin wajibi ne a kaina yin binciken sinadarai kafin sinadaran Arifai?
Salamu Alaikum
wadanne wuridai ne zasu taimaka mini inyi wusuli zuwa mukamin Arifai masana Allah Jalla wa Ala, shin wajibi ne a kaina yin binciken sinadarai kafin sinadaran Arifai?
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Hanyar itace jin tsoran Allah jin tsoran Allah

(إتقوا الله ويعلمكم الله) 
kuji tsoran Allah zai sanar daku. 
ka fara da duba tak'wa cikin tunaninka da gabbanka na ciki da na waje idan kaga ka yi wusuli ya zuwa darajar masu tak'wa to a wannan lokacin duk wani wurudi idan ka karanta zai taimakeka amma fa tareda tsoran Allah zai kaika zuwa ga darajar Arifai, sannan hanyar tsoran Allah bude take ga kowa da kowa ko da kuwa ya kasance Ummiyu bai karatu baya rubutu lallai zai kasance daga Arifai bayan inganta akidunsa da kyautata halayensa da kuma tsantseni da zuhudu da gujewa duniya da 'da' a ga Allah hakikanin 'da' a. 
Allah ne abin neman taimako
Tarihi: [2020/4/2]     Ziyara: [563]

Tura tambaya