mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba

Salamu Alaikum
Ban samu Malami ba kuma ina tsananin kaunar kutsawa cikin Irfani, hakika na bincika matuka amma ban ci karo da wani abu da zai kai ni zuwa ga wusuli ba, kawai ian dauka daga wannan littafi da wancan inyi aiki da abinda yake ciki tsawon kwanaki 40 sai dai cewa tareda haka ina jin shu’uri ina kewaye a wuri guda ne babu wani abu sabo gareni face kowacce rana ina samun Karin damfaruwa da kauna zuwa ga wusuli ga Allah ta’ala.
Ina rokonku ku taimaka mini.
Allah ya tsarkake lokutanku da ambaton Muhammad Alayensa amincin Allah ya tabbata a gareshi da Alayensa.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Idan har kowacce rana kana jin shu’urin cewa kana karuwa cikin damfaruwa da soyayya da kauna ga wusuli ga Allah matsarkaki to kuma ta yaya zaka ce(sai dai cewa ina jin cewa ina yawo a guri guda babu wani abu sabo a gareni) wannan ba komai bani face kana tufka da warwara cikin zancenka da shu’urinka?! 

Tarihi: [2021/5/26]     Ziyara: [599]

Tura tambaya