mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

WACCE HANYA CE ZATA ISAR DAMU ZUWA GA HALIN ARIFAI SANNAN MENE NE KA’IDA DA TA ZAMA DOLE ABI

Shin zai yiwu mutum ya karanta litattafai ko kuma ya dinga sauraron muhadarori domin kaiwa ga haka? Allah wanzarku daku matsayin taska ga masu wilaya.
Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai
Takaice Magana shine ka sani wannan kwazazzabo ne mai hatsarin gaske, ka sani lallai tarkon Shaidan La’ananne, ya zama dole ka samu kwararren malami a kan wannan hanya mai ban tsoro mai kayoyi mai yanka jiki da halakarwa, Imam Sajjad (a.s)
( هلك من لم يكن له حكيم يرشده )
Duk wanda bai da malami ya halaka.

Wacce hanya zamu bi Mukai ga zuwa halin Arifai kuma wacce ka’ida ce akebi akai ga haka?

Shin zai yiwu mutum ya karanta litattafai ko kuma ya dinga sauraron muhadarori domin kaiwa ga haka? Allah wanzarku daku matsayin taska ga masu wilaya.

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Takaice Magana shine ka sani wannan kwazazzabo ne mai hatsarin gaske, ka sani lallai tarkon Shaidan La’ananne, ya zama dole ka samu kwararren malami a kan wannan hanya mai ban tsoro mai kayoyi mai yanka jiki da halakarwa, Imam Sajjad (a.s)  

( هلك من لم يكن له حكيم يرشده )

Duk wanda bai da malami ya halaka.

Bana baka shawarar daukar litattafan irfani kana karantawa kai tsaye domin hatsarin bai kasa da yin suliki kai tsaye cikin wannan kwazazzabo, amma hanya mafi kusa wacce take da lafiya da aminci shine tsoran Allah tak’wa (ku ji tsoran Allah Allah zai sanar daku) (duk wanda yaji tsoran Allah zai sanya masa mafita ya kuma azurta shi ta inda baya tsammani) shi ko wannan sanarwa ya shafo komai da komai tun daga madiyat har zuwa ma’anawiyat daga ilimin irfanul nazari da irfanul amali.

Wurin Allah ake neman taimako.

Tarihi: [2019/12/2]     Ziyara: [506]

Tura tambaya