mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

menene hukuncin wanda ya kauracewa matarsa


Aslm,Allah yayi rahama ga malam,
menene hukuncin wanda ya kauracewa matarsa na wani shekaru,wanda
kimanin su yakai 10 da yan watanni
Aslm,Allah yayi rahama ga malam

 

  Aslm,Allah yayi rahama ga malam,

menene hukuncin wanda ya kauracewa matarsa na wani shekaru,wanda

kimanin su yakai 10 da yan watanni

Aslm,Allah yayi rahama ga malam,

 

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

 

salamu Alaikum

matarka tana da hakkin ka kusanceta duk bayan watanni hudu hakan wajibi kanka kuma hakkinta ne, sai dai kuma ya halasta ta yafe maka wannan hakki nata  ko da kuwa tsahon shekaru goma ne.

Allah ne abin neman taimako.

 

>  Aslm,Allah yayi rahama ga malam,

> menene hukuncin wanda ya kauracewa matarsa na wani shekaru,wanda

> kimanin su yakai 10 da yan watanni

 

 

Tarihi: [2019/7/25]     Ziyara: [659]

Tura tambaya