mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne hukuncin aske gemu?

Mene ne hukuncin aske gemu?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ya kai dan’uwa ka sani shi aske gemu mudlakan haramun ne.

Ina rokon maka Allah dama dukkanin `yan shi’ar muhammad tsira da amincin Allah ya kara tabbata gareshi da iyalansa ina rokawa baki dayanku shiriya da ma’arifa da sanin halal da haramun da aiki nagari amin ya ubagijin talikai.

Tarihi: [2018/2/10]     Ziyara: [971]

Tura tambaya