Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Hukunce-hukunce » Shin kashe tsaka yana wajabta yin wanka
- Hukunce-hukunce » Idan ya zamanto mutum baya yin sallah da azumi
- Hanyar tsarkake zuciya » Mene ne sabubban rashin amsa addu’a
- Hanyar tsarkake zuciya » Mene ne asalin Du’a’u Sirril Mustauda’i fiha
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Neman fatawa kan kakaba takunkumin tattalin arziki
- Hukunce-hukunce » di ne ya kasance garin da kake
- Hanyar tsarkake zuciya » MENE NE RAKA’A YUNUSIYA
- Hukunce-hukunce » Ina da matsalar raunin motsawar sha’awa shin ya halasta gareni in karanta litattafan batsa
- Hukunce-hukunce » Akwai wani biki da aka gayyace ni daga makusantana amma akwai cudanyar maza da mata shin zan iya zuwa bikin sanye da hijabina?
- Hanyar tsarkake zuciya » Ya zanyi in kuɓuta daga zunubai?
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin sakin matar da baka sadu da it aba sannan kaso nawa take da hakki cikin sadakin
- Aqa'id » INA BUKATAR KU KOYAR DANI IRFANI DOMIN IN SAMU KUSANCI ZUWA GA UBANGIJINA
- Aqa'id » Shin Limami zai iya Sallar idi sau biyu, ko kuma sallar da yayi a ranar da marja’in sa ya tabbatar masa cewa Idi ne ya wadatar?
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Maudu’in shine na gayawa mahaifiyata cewa ina son karatu a Hauza ilimiyya bana son shiga Jami’a sai dai cewa ta ki amincewa ta ce mini idan kayi karatu a Hauza ka gama a ina zaka samu aikin yi?
Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai
Da farko: ni abinda nayi Imani da shi shine cewa lallai farin cikin duniya da lahira na cikin Hauza Ilimiyya da saharadin tsoran Allah da kiyaye dokokinsa da tsarkake niyya cikin neman ilimi tareda yin aiki da shi.
Na biyu: kayi bakin kokarinka wajen fahimtar da mahaifiyarka girman ilimin lahira da fifikonsa kan ilimin duniya, lallai ita Jami’a cikinta akwai ilimin duniya amma ita Hauza itace take dauke da ilimin makomar kowa lahira.
Shi ilimin rayuwar duniya yana daga kasa shi ko na lahira yana daga sama, ina Surayyatu da Sara wato kasa, ina mulki da zahir daga duniyar Malakut da Gaibu, ai ina kwata-kwata babu hadi babu kiyasi tsakaninsu, shi ilimin duniya yana gushewa da mutuwa da gushewar ita duniyar, shi kuma ilimin lahira da makoma yana wanzuwa da wanzuwar Allah da sarmadiyyarsa matsarkaki ta’ala.
Na uku: yayin da mutum ya shiga Jami’a ya kammala zai fito ya samu aiki ya zama hadimin daula, amma lokacin da ya shiga Hauza zai kasance Hadimin Imam Zaman ya kuma kasance daga Sojojinsa.
Ina zaka hada Hadimin Daula da Hadimin Sahibuz Zaman (A.F) musammam idna daular ta kasance Azzaluma Fajira Kafira.
Na hudu: kamar yanda ya zo cikin ingantattun Hadisai kuma ni a kankin kaina na Jarraba shi lokuta da daman gaske lallai Allah yana dauke nauyin arzikin Dalibin ilimi da yake Hauza ilimiyya ko da farko zaka samu yana rayuwa cikin talauci da bakunta daga karshe zaka samu Allah ya buda masa kofofin arziki ko da kuwa ya kasnace yana gudun duniya yana wadatuwa da dan abinda yake wajibi.
Ya zo cikin hadisi mai daraja cewa: hakika mutane suna gudu bayan arzikinsu shi kuma Dalibi arzikin yake binsa a guje.
Na biyar: na rantse da ubangijin Ka’aba ina da sani da yakini cewa neman ilimi addini tareda sharadinsa wallahi wani dadina da ya shallake dukkanin dadin duniya da dukkanin kudi da dukiyar rayuwa da ayyukan hukuma wannan wani abune da na gwadashi da kaina a rayuwata cikin shekaruna, cikin ba’arin wasu lokuta akwai wasu maganganu kamar yanda Almuhakkikul Kurasani ya fada a lokacin farkon dare zuwa alfijir yana karatu ya rubuta yana jim wani irin dadi da farin ciki ta yanda ta kai yana kanyi kururuwa ya daga murya yana mai cewa: ina Sarakuna da `ya`yan gidan Sarauta ina suke ina dadin da yake cikin ilimi cikin ma’anawiyya da ruhiyyarsa da Malakutiyya da lahira da zan gaya maka fa’idojin shiga Hauza da sai ta kaini da wallafa littafi, sai dai cewa zan wadatu dan wannan takaitaccen bayani, Allah ne mai bada kariya da cewa da taimako babu inda muke neman taufiki sai wurin Allah madaukaki mai girma
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce daban-daban)
- Wana zikiri ne zai taimaka wajan tuba da taka tsantsan ?
- Mainene mafificin aiki a watan Ramalana mai garma? Amsa
- Yaya zanyi na bambanci buri na gaskiya da?na karya
- Ina cikin kuntata
- gameda hakkokin shari'a da ya ratayu kan miji da mata da Allah ai mana karin bayani Menene hukunchi namijin da ba ya iya biyawa matarsa hakkokinta?
- mainene bambamcin hukunci ranar Al-kiyama dakuma Azaba a ranar al-kiyama
- Matsalolin ma’aurata
- Shin yaron da ake Haifa da nakasa kaffarar zunuban da iyayensa suka aikata ne?
- ta ya za'ayi mutum ya hardace al'-qur'ani
- .Akaramukallah inada matsala wacce nake fama da ita a rayuwanta ta neman ilimi wanna matsala kowa itace raunin kwakwalwa da yawan mantuwa