mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

.Akaramukallah inada matsala wacce nake fama da ita a rayuwanta ta neman ilimi wanna matsala kowa itace raunin kwakwalwa da yawan mantuwa

Akaramukallah inada matsala wacce nake fama da ita a rayuwanta ta neman ilimi wanna matsala kowa itace raunin kwakwalwa da yawan mantuwa ina bukatar malam daya taika yabani wata’aya ko zikiri wanda zai magance min wanna matsala?

Salamu’alaikum

Amsa,

Akwai addu’o’I da wuridai da yawan karanta Al-qur’ani suna mutukar taimakawa wajan kara karfun kwakwalwa, su addu’o’in za’asamesu a cikin Mafatihu amma bun da yafi komai kara karfin kwakwalwa shine baren zunubi watu sabon Allah dakuma yawan karanta wanna aya ta(سنقرئك فلا تنسى).

Tarihi: [2015/4/7]     Ziyara: [1984]

Tura tambaya