mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

malam nasami kaina bana sha’awar yin sallah dafatan malam zai baiyana mini komi kejawo hakan?

malam nasami kaina bana sha’awar yin sallah dafatan malam zai baiyana mini komi kejawo hakan?

 

Amsa; abun dayake jawo haka shine rashin sanin hakikanin salla dakuma rashin sanin wanda akeyiwa sallah kokuma wanda yiyi umarni da ayi sallah,to yakamata kakoma kafahimci sallah da kyau da kuma girman mahalicci da dadin ganawa da shi mutikar kamagance wanna matsalar to zakagi irin dadin sallah dake da shi bayan haka ba zaka tama sha’awar kabartaba babu abun dayaragimaka face kokarin keta hijabin dake tsakanin ka da ita da fatan Allah yataimakeka akan hakan dakuma dukan muminai baki daya. 

Tarihi: [2015/4/7]     Ziyara: [1211]

Tura tambaya