mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Shin ya halasta sanya sunan Mala’iku

Assalamu Alaikum Sayyid abin kaunata Adil-Alawi (h) tambaya anan shine shin yana halasta a sanya sunan Mala’iku misalin Jibrilu, Mika’ilu, Israfilu, da makamantansu

Assalamu Alaikum Sayyid abin kaunata Adil-Alawi (h) tambaya anan shine shin yana halasta a sanya sunan Mala’iku misalin Jibrilu, Mika’ilu, Israfilu, da makamantansu.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Muna da wani sanannen mai huduba a birnin Karbala da yake dauke da sunan Jibra’ilu, da hakan bai halasta ba ta yaya za a kira shi da wannan suna, shi ana dora aikin musulmi bisa inganci sakamakon asalin hakan.

Tarihi: [2019/2/4]     Ziyara: [619]

Tura tambaya