mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Ta yaya zan iya gane wane ne A’alam cikin mujtahidai

Salamu Alaikum, bayan addu’a da nema muku dacewa da karbar ayyukanku na ibada, lallai ni daya daga cikin samarin kasar iraki ne zuwa yanzu ban iya gane marja’i A’alam ba da zan samu damar yin taklidi da shi, kowanne ofishi ko kuma marja’iya suna da kwararru suna cewa wane ne A’alam nayi binciken dukkanin littafai na kalli daruruwan bidiyo na malaman addini suna bada wata ka’ida ga sanin A’alam amma basa ayyana shi, sai dai cewa hanya daya ta rage mana wato ita ce hallararku mai alfarma, muna fatan zaku yi mana ishara da marja’i A’alam, Allah ya saka muku da alheri

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Da farko dai ya tafi kan abinda yake ya shahara kamar abinda ya zo cikin risalolin maraji’ai  da kuma abinda shi’a imamiya suke kai a wannan zamani da muke ciki. Allah ya daukaka su, Allah ne masani

Tarihi: [2018/1/16]     Ziyara: [709]

Tura tambaya