mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Menene sabubban gaza bada kaffarori uku

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai
Salamu Alaikum warahmatullahi wa barakatuhu
Wadanne abubuwa suke zama sabubban gaza bada kaffarori guda uku
Ina son ayi mini bayani filla-filla

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Salamu Alaikum warahmatullahi wa barakatuhu

Wadanne abubuwa suke zama sabubban gaza bada kaffarori guda uku

Ina son ayi mini bayani filla-filla

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Idan abinda kake nufi daga kafforori uku shine kaffarar wanda ya karya azumin watan Ramadan haramun lallai idan ya gaza yin azumi uku maimakon sittin kaffarar tana faduwa daga kansa sai dai cewa wajibi ya tuba da kuma nemi gafarar ubangiji , abinda ya dace shine ya koma zuwa ga Malamin da yake Taklidi da shi.

Wurin ubangiji muke neman taimako

Tarihi: [2020/9/8]     Ziyara: [327]

Tura tambaya