mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wana zikiri ne zai taimaka wajan tuba da taka tsantsan ?

Wane zikiri ne zai taimaka wajan tuba da taka tsantsan ?

Da sunan ALLAH mai rahama mai jin kai,

Amsa daga Ayatullahi Adil Alawi

Wa’alaikumussala warahamatullah

Ka dinga karanta Sahifa Sajjadiyya ka kuma karanta Munajati na tawwabin ka kuma bar zunubi da zama tare da wanda zatina maka Allah.

Allah ya bada sa’a.

Tarihi: [2015/4/7]     Ziyara: [1209]

Tura tambaya