mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Hassada da hanyoyin maganceta

Wata hanya yakamata mutum yabi domin magance hassada

Ana cewa kowana mutum yana xauke da hassada amma abun da ake buqata daga gare shi shine rashin baiyana hassadar da take cikin zuciyar sa kuma ita hassada itace {mutum yayi fatan gushewar wata baiwa ko ni’ima da ALLAH yayiwa wani mutum dakuma yi aiki domin tabbatar da hakan}kama yadda ta faru saudayawa a tarihi kamar yadda ‘yan uwan annabi Yusuf sukayimasa kazalika tsakanin Qabila da Habila da sauransu.To yakamata muyi aiki dare da rana domin magance wanna matsala mutum yariqa tinani sabo dame yake hassada domin duk wata baiwa Allah ne yake bayarwa to meyasa bazan roqi Allah ba domin nima yabani alhalin nayi imani da ikon sa da isar sa akan komai kuma mutum zai karanta Falaqi  qafa goma shaxaya kullin bayan sallar asuba domin nema Allah ya magance masa wanna matsala

Tarihi: [2015/5/3]     Ziyara: [2449]

Tura tambaya