mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

malam menene hukuncin wanda ke aikata zina ta ido

Assalamu Alaikum malam dafatan kana lafIya
malam ina da tambaya kamar haka
tambayar itace shin malam menene
hukuncin wanda ke aikata zina ta ido har yafitar da sha’awarsa daga baya
kuma ya koma jin haushin aikata hakan da ya yi kuma sannan yayi
iyakokarinsa yaga yakare kansa daga wannan masifa amma ya kasa
duk lokacin da sha’awar ta motso masa sai ya kasa jurewa koda koya tubane
da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Salamu Alaikum

dole ne ka fara tuba tuban taubatan nasuha (tuban hakika da gaskiya) kari kan haka hadisi ya zo daga sarkin muminai Ali (as): kayi sallah raka'a biyu domin neman tuba, lallai kyakkyawan aiki yana goge mummuna.

daga karshe ka samu taufiki zuwa ga tuba na gaskiya ta hanyar daina aikata zunubi ka kuma yi aure mai albarka da yardar Allah,

wurin Allah ake neman taimako.

Tarihi: [2019/8/11]     Ziyara: [620]

Tura tambaya