mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

karanta fatiha da tasbiha a raka ta 3 da ta hudu

minene hukuncin wanda yahada fatiha da tasbihat a raka ta 3 da 4


Hukuncin sa shine ba komai akan sa wato sallar sa bata vaciba.

Saidai zai’iya yin ihtiyaxa yayi sijjada ta sahawu sau biyu.

Tarihi: [2015/5/10]     Ziyara: [1184]

Tura tambaya