mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Ta kaka zan tsaftace zuciyata lokacin da nake sallah?


Salamu Alaikum
Ta kaka zan tsarkake zuciyata cikin sallah

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

 Ya kamaceka ka komawa littafin (Adabul ma’anawiyya lil salat) wanda sayyid imam komaini (rh) ya wallafa lallai zai amfanar da kai hakama litattafan da ke magana kan Asraran sallah da badinanta.

Allah ne abin neman taimako

Tarihi: [2018/2/20]     Ziyara: [823]

Tura tambaya