mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wani irin tarbiyya zamuyi wa ‘ya’yan mu

Assalamu alaikum
Ina da da dan shekara 6, amma baya jin Magana, yana yawan rashin ji da kuma gara cikin gida, ina rokon sayyid ya taimaka mana da nasiha akan wannan matsala.

Da sunan Allah me rahama me jin kai

Yazo cikin hadi daga imam kazim (as) yana cewa idan yaro yana irin haka, in ya girma zai yi hankali kuma zai kasance nutsatstse, don haka ayi hakuri za’a ga Alheri insha Allah.

Tarihi: [2016/10/16]     Ziyara: [967]

Tura tambaya