mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin akwai wani aiki da zai sa na manta da zunubin da na aikata ?

Assalamu alaikum warahmatul lahi wa Barakatuh.
Shin akwai wani aiki da zai sa na manta da zunubin da na aikata, na nemi tuba a wurin Allah kuma ina rokonsa yafiya, amma matsalar shine na kasa mantawa da zunubin sabida ina tare da wani wanda ke tunasar dani kuma bazan iya nisantan wannna mutumi ba. shiyisa nake neman wata hanya.

Da sunan Allah me rahama me jin kai


Dacewar dan Adam shine kar ya manta da zunubansa domin yazo a hadasi cewa daga cikin dacewar dan adam shine ake tuna masa da zunubansa domin ya tuba, sannan zunuban da ka aikata ka nemi yafiya agun Allah kuma ka yawaita istigfari da ne man rahama domin Allah me jin kai ne kuma me yafiya ne.


Tarihi: [2016/9/29]     Ziyara: [950]

Tura tambaya