mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Matsalar Rashin ci gaba da karatu

Assalamu alaikum
Ni dalibine dan iraqi ina zaune a kasar Birtaniya domin neman ilimi, nakan samu wasu matsaloli akan karatuna sabida rashin kwarewa a kan yaren su amma jami’ar tana bukatar dalibi me kwazo kuma wanda ya iya yaren su da kyau bangaren magana da kuma rubutu da shi, saboda rashin kwarewa na yasa nake samun wasu matsololi akan karatuna, hakan yajanyo ba samu raguwar alaqa akan karatun saboda fargaban faduwa, saboda haka ina bukatar taimako a wurin ku, ku taimaka min da darajar da Allah ya baku ku bani wani addu’a da zai taimake ni na sami sauki a akan karatuna.

Da sunan Allah me rahama me jin kai

An rawaito daga imam Ali (as) cewa: a duk wani aikin da zakayi komin girman sa ko kankancin sa a fara shi da Bismillahir Rahmanir Rahim, sannan ako wacce rana a karanta ta sau dari zakaga amfanin hakan bayan kwana Arba’in, idan anayi kunlum ba tare da yanke wa ba har na tsawon kwana Arba’in.

والله المستعان

Tarihi: [2016/9/10]     Ziyara: [949]

Tura tambaya