mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

yin saki cikin fushi

Salamu Alaikum
Menene hukuchin sakin da Akayishi chikin fushi

 

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

salamu Alaikum.

a mazhabar iyalan gidan Manzon Allah tsira da amincin Allah ya kara tabbata a garesu yin saki cikin fushi bai gurbata sakin matukar dai sakin ya cika dukkanin sharudda daga cikin sharuddan akwai hallarar Adali.

Tarihi: [2019/7/28]     Ziyara: [661]

Tura tambaya