mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne hukunicn yin sallar gaisuwa ga masallaci cikin mikatin Madinatul munawwara idan sallar magariba da isha’I suna matsayin wajibi

Mene ne yin sallar gaisuwa ga masallaci cikin mikatin Madinatul munawwara idan sallar magariba da isha’I suna matsayin wajibi


Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Dukkanin masallci matukar ba a raya shi da sallolin farilla da mustahabbi to lallai mustahabbi ne ga wand ayake shiga cikin sa yayi sallar raka’a biyu domin gaisuwa ga wannan masallaci, amma masallacin ake sallolin wajibai nay au da gobe to cikin irin wannan masallaci sallar gaisuwa ga masallaci tana faduwa cikinsa.

Tarihi: [2018/9/22]     Ziyara: [596]

Tura tambaya