mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Me budurwa da aka aura aka saka take da shi daga hakki gabanin Tarawa da ita saduwa da ita?

Ni mutumin kasar iraki ne mazaunin kasar siwidin.
Ina da aure amma mata ta tana zaune a iraki sannan mun samun rashin fuskantar juna tsakanina da ita sannan ni ban taba saduwa da ita ba ma’ana dai ita har yanzu budurwa ce, sannan na kaita kotu alkali zai raba auren, saboda hakka mene ne hakkina daga sadakin da na bayar ita kuma kaso nawa take da shi cikin sadakin?
Ku taimaka kuyi mini Karin bayani

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Lallai ni ina maka fatan samun dacewa da damdagatar haka idan saki ya afku wanda bama fatan faruwarsa –sannan ya kasance kai baka sadu da ita ba to tana rabin sadaki

Tarihi: [2018/1/11]     Ziyara: [824]

Tura tambaya