mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

ta yaya mai bacci zai kasance cikin ibada

ta yaya mai bacci zai kasance cikin ibada alhalin bacci da kansa yana warware alwala
Assalamu Alaikum.
tambaya
قال الصادق (ع) : من توضا ثم أوى الى فراشه بات وفراشه كمسجده
Imam Sadik yace : duk wanda ya yi alwala sannan ya kwanta bacci zai kwana shimfidarsa tana kamar masallacinsa.
Ta kaka mutumin da yake cikin bacci zai kasance cikin ibada alhalin shi kansa bacci yana warware alwala

da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai
hakika bacci yana warware alwala a maudu'ance, kuma tareda hakan shimfidarsa ta zama masalacvinsa a hukunce, ma'ana shimfidarsa tana da hukuncin masallacita fuskanin samun lada, ma'ana kamar yanda ake bashi lada wannan shine abinda ake kira da (hukmi) baya daga maudu'i, saboda haka warwarewar alwala maudu'i ne sannan shi fida masallaci lallai shi yana cikin hukuncin ibadar masallac, banbancin yana cikin hukmi da maudu'i misalin haka yana gudana a wurare da dama.
Tarihi: [2020/5/2]     Ziyara: [371]

Tura tambaya