mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Idan wani ya karbo sallar kwadago Sai ya bawa wani domin yayi shin tana wadatarwa,

Idan wani ya karbo sallar kwadago Sai ya bawa wani domin yayi shin tana wadatarwa, idan ya biya shi da kasa da farashin da ya karbo tareda sanin cewa ta kebance shi kuma baya halasta wani yayi amma kuma tareda haka ya saba ya bayar, to mene ne hukuncin shin tana wadatar.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Idan an bashi kwadagon sallar a kebance  baya halasta yay a baiwa wani face da izinin wanda ya bashi, idan kuma am bashi saki babu kaidi da sharadin cewa shi zai yi ya halasta yayi wani bangare cikinta kamar misalign yayi ta sati guda sai ya bayar ko da kuwa da kasa da farashin da ya karbo kwadagon .

Allah ne masani,

Cikin sabanin wannan sura akwai ishkali sai dia idan wanda ya bayar da kwadagon yayi ijaza da izini.

Tarihi: [2021/4/18]     Ziyara: [244]

Tura tambaya