mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

. Shi ya halasta cikin zaman tahiya bayan karanta shahada biyu mutum ya karanta ina shaidawa Aliyu Waliyin Allah ne da Imamai goma sha daya daga yayansa

Shin haka yana halasta Kenan bisa aiki da abinda wasu manyan malamai suka ambata da kuma abinda ya zo cikin littafin Almustadarakul Wasa’il a babin (Kaifiyatul Tashahhud) da abinda Allama Assayid Nasirul Millat Lakanahawi ya kawo cikin Risalarsa da sunan (Tuhufa Ahmadiyya) shafi 155-156, da Allama Takiyyu Majalisi cikin Fikhul Kamil cikin harshen Farisanci shafi 31 bugun Qum, da Allama Ayatullahi Nuri Hamadani cikin (Yek Hizar Yek Mas’ale) da Allama Hassan Jawahiri cikin (Jawahirul Kalam) da niyyar tsantsar neman kusanci bawai da niyyar kasancewarsa wani yanki cikin Tahiya ba.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Abinda yafi dacewa ya karanta abinda ya kasance mashhuri kamar yanda yake cikin Risala Ilimiya  da abinda shi’a suke akai Allah ya daukaka su a wannan zamani da muke ciki.

Tarihi: [2021/4/18]     Ziyara: [272]

Tura tambaya