Deprecated: __autoload() is deprecated, use spl_autoload_register() instead in /home/net25304/al-alawy.net/req_files/model/htmlpurifier-4.4.0/HTMLPurifier.autoload.php on line 17
Mene ne hukuncin wanda ake binsa salla da azumi lokacin tafiya da lokacin da yake a gida
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne hukuncin wanda ake binsa salla da azumi lokacin tafiya da lokacin da yake a gida

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Salamu Alaikum wa rahamatullahi wa barakatuhu.
Yaya zan rama salloli na da kaffara da take kaina?
Ana bina bashin sallolin shekaru shida da sallolin bayyanar aya a halin tafiya da gida, sannan akwai kaffarar azumi wata 31 da kwanaki 6 a kaina.
Ina rokonku addu’a

Zaka rama salloli da azumi kamar yanda bayanin ya zo a cikin Risala Amaliya.

Muna maka fatan samun dacewa.
Tarihi: [2021/4/19]     Ziyara: [316]

Tura tambaya