mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Ina bukatar Karin bayani kan wannan jumlar(ina rokon Allah ubangijina da ku da sanya rabona daga ziyartarku ya kansance salati ga Muhammad da iyalansa

Ina bukatar Karin bayani kan wannan jumlar(ina rokon Allah ubangijina da ku addu’a da sanya rabona daga ziyartarku ya kansance salati ga Muhammad da iyalansa). Sannan daga karshe ina bukatar kuyi mini

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

 

Ya zo cikin ziyaratul jami’a fadin( lalle salatinmu mai jinkai.

 gareku nutsuwa ne garemu kuma kaffara ne ga zunubanmu) wannan albarkoki da daruruwan wasu albarkokin  cikin yin salati ga Muhammad kamar yadda mai tambaya ya ambata suna daga cikin jumlar abubuwa da nayi bayani cikin littafin(asarul salawat fi rihab riwayat) kana iya neman littafin domin an buga shi an yada.

A wannnan lokaci bayan karbuwar ziyara lalle Allah cikin ladanta  zai amsa maka addu’arka  abinda kake rokonsa da shi shine salatinka ga Muhammad da iyalansa  wanda shi ne ya kawo albarka da haske da gafarta zunubai da daukakar daraja  da aljanna madaukakiya  da saduwa da Allah matsarkaki  a mastugunin  gaskiya tareda makusanta da rabautattu da dai makamantansu.

Allah shine masanin hakikanin lamurra.

Tarihi: [2017/4/17]     Ziyara: [844]

Tura tambaya