mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Menene ra’ayinku kan batun ziyarar Ashura da addua’r tawassul

Salamu alaikum
Menene ra’ayinku kan batun ziyarar Ashura da addu’ar tawassuli? Saboda a wannan zamani jita jita ya yadu kan shakku gameda tsinuwar dake cikin ziyarar…. Allah ya saka muku da alheri.

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

shakku da shubuhohi sun kasance tun zamani annabi adamu kuma har yanzu basu gushe ba suna nan har wannan zamani namu  lalle shaidani yana wahayi ga masoyansa  da wannan shubuhohi  bawai sababbi bane  don kunga ta yadu a yanzu, amma gameda da ziyarar Ashura  kana iya komawa ga littafina da na rubuta sharhi kan ziyarar ashura mujalladi 4 mai suna da (adwa’u fi sharh ziyaratul Ashura) amma gameda addu’ar tawassali da waninta ya isar maka shaida kasantuwar manya manyan malamai da masana hadisi sun nakalto ta  misalin shaik abbas qummi (ks) cikin littafinsa mafatihul jinan, kada ka saurari kada ka damu da shakku da shubuhohin da wahamin makiya jahilai wawaye yaran turawan mulkin mallaka wanda ke sanya rarraba kanmu domin su samu damar mulkarmu  sai su dinga sanya shubuhohi tsakanin muminai don shagaltar don su mallakemu  cikin tsakiyar gidajenmu, ya zama wajibi mu farka da baiwa addini kariya da kur’ani  da sunna mai daraja da hanyar ahlul baiti tsarkaka (as)

Allah ne abin neman taimako.  

Tarihi: [2017/4/15]     Ziyara: [961]

Tura tambaya