mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Shin Allah ya aiko da annabawa daga jinsin da bana mutane ba, sannan idan adadin annabawa kamar yanda muka saba ji ya kasance 12400 me ya sanya yan kadna muka sani daga cikinsu

Tambaya: shin Allah ya turo da annabawa ba daga jinsin mutane ba?

Tambaya ta biyu: akwai kusan annabawa 12400 sai dai cewa kur’ani bai bamu labara ba face tsiraru daga cikinsu da adadin da bai wuce 50 ba, shin akwai wani wasu litattafai da suke zantar da yanda suka rayu da tarihinsu me ya sanya bamu samu cikakken tarihin rayuwarsu ba ballantana ma ambatonsu

Tambaya: shin Allah ya turo da annabawa ba daga jinsin mutane ba?

Tambaya ta biyu: akwai kusan annabawa 12400 sai dai cewa kur’ani bai bamu labara ba face tsiraru daga cikinsu da adadin da bai wuce 50 ba, shin akwai wani wasu litattafai da suke zantar da yanda suka rayu da tarihinsu me ya sanya bamu samu cikakken tarihin rayuwarsu ba ballantana ma ambatonsu.

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Abinda ake nufi daga annabawa shine sakonsu da suka zo da shi daga sama, sannan annabawa da akai basu littafi ma’ana sako guda biyar be kacal suna wadanda ake kira da ulul azmi wadanda ambatonsu ya zo cikin kur’ani mai girma da madaukakan hadisai da tarihi, sune Nuhu wanda aka fara saukar da shir’ar sama da shi sai Ibrahim da Musa da Isa da annabinmu Muhammad (s.a.w), kadai dai ana mabace su sakamakon abinda ya gudana daga kususiyar rayuwarsu da take amfanar da dukkanin mutane kamar abaind aya zo cikin kissar Yusuf da `yan’uwansa, amma wasunsu to dukaninsu suna kan addini gud adaya ne ma’ana muslunci da gamammiyar ma’anarsa kamar yand aya zo cikin fadinsa madaukaki (addinin wurin Allah shine muslunci) abin nufi da rayuwarsu shine sallamawa zuwa ga Allah matsarkaki madaukaki saki babu kaidi, daga karshe  muna rokon Allah da ka kasance kan shiryarsu da hanyarsu, kuna (s.a.w) da abin koyi mai kyawu daga manzon Allah


Tarihi: [2019/2/4]     Ziyara: [733]

Tura tambaya