mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba


Salamu alaikum
Sayyid hakika ni dalibar jami’a ce kuma jami’ar da nake karatu ta na da tsanantawa matuka sannan ina son samun nasara da babban sakamakon da fifita da samun shaidar girmamawa ta kammalawa, sai na fake da yawaita yin istigfari da addu’o’i da yin sallar neman arziki da karatun kur’ani sai dai cewa abin ban bakin ciki tare da hakan ban cimma bukata ta ba, sai dai cewa Allah ne shaida ban samu fifita ba cikin jarrabawa amma kuma na samu fifita a wasu abubuwan daban.

 

 

Tambaya ta a nan sayyid shi ne nifa har zuwa yanzu ban debe tsammani ba daga ubangijin talikai, sai dai cewa na rungumi hakika na ce ubangijina shi ne ya rubuta mini ya kaddara mini ka da in samun babban sakamako da fifiko cikin wannan jami’a saboda haka babu bukatar in cigaba da karanta addu’a shin wannan tunani da nake daidai ne? Ko kuma wajibi in cigaba da karanta addu’a ta yiwu budi da nasara su zo mini?  

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

 

Yar’uwa mai girma Allah madaukakin sarki yana cewa:

بسم الله  الرحمن الرحیم

: (عَسَىٰ أَنْ تَكْرَهُوا شَيْئًا وَهُوَ خَيْرٌ لَكُمْ وَعَسَىٰ أَنْ تُحِبُّوا شَيْئًا وَهُوَ شَرٌّ لَكُمْ  وَاللَّهُ يَعْلَمُ وَأَنْتُمْ لَا تَعْلَمُونَ)

Akwai fatar cewa ku ki wani abu alhali shi ne mafi alheri gare ku akwai fatan ku so wani alhali shi ne mafi sharri gare ku Allah yake sani ku kuma ba ku sani ba.

Saboda haka ki fawwala al’amarinki zuwa ga Allah, lallai Allah masanin bayinsa ne, lallai yadda al’amarin yake shi ne duk wanda ya mika ala’amarinsa ga Allah ya dogara da shi, lallai shi zai juya da ni’ima da falalar Allah mai albarka ki karanta addu’o’i domin soyayyarki da shauki da kaunarki da tsarkake niyyarki ga Allah bawai don kwadayin aljanna ba ballantana ya zama don kwadayin tarkacen duniya da nauyaya da karatun yammacin turai da abin da ya yi kama da haka, amma nasara ashe asuba ba kusa take ba lallai kuma mafi falalar ayyuka shi ne sauraron yayewada budi, lallai kuma tsimayin yayewar imamin zamaninmu ba fifita a karatu ba, wannan abu yana daga abu mara kima sosai kada ki bata lokacin rayuwarki cikin abubuwa marasa kima bari dai ki bincika madaukakan kyawawan halaye da mafiya karamcinta bawai kadai himmomin mazaje ki gusar da duwatsu daga matsugunansu ba bari dai himmomin mata  na busar tafkuna su kafe, Allah ne abin neman taimako  

 

Tarihi: [2017/12/14]     Ziyara: [5635]

Tura tambaya