mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

ina son in shiga Hauza Ilimiya in bar karatun zamani

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

ina son shiga Hauza Ilimiya in bar karatun jami’a saboda ina din karatun zamani bai dace da ni ba, amma dai ina bukatar nasiharku.

Allah ya saka muku da alheri ya jikan iyayenku

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Hada karatukan biyu shi yafi dacewa matukar hakan zai yiwu, kaga sai ka zama kana da ilimin duniyar jikkuna da kuma daya ilimin na duniya ruhi, idan al’amarin ya zama dole sai an zabi daya daga cikinsu to lallai karatun addini shi ne mafi fifiko, amma dai kana da cikakken zabi cikin zabar duk wanda kafi nutsuwa.

Allah ne mai bada taimako

Tarihi: [2019/5/14]     Ziyara: [497]

Tura tambaya