mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Meye ingancin isnadin hudubar Imam Ali (as) ta 55 daga Nahjul BalagaSalamu Alaikum. Hakika ina cikin damuwa sakamakon gazawa ta ga baiwa daya daga abokan amsa yayin da ya tambaye ni kan ingancin huduba ta 55 da cikin yazo cewa (hakika mun kasance tareda manzon Allah (s.a.w) muna yakar `ya`yanmu da iyayen mu har zuwa dai karshen hudubar) ku taimaka mana da amsa Allah ya kara muku

 

Salamu Alaikum. Hakika ina cikin damuwa sakamakon gazawa ta ga baiwa daya daga abokan amsa yayin da ya tambaye ni kan ingancin huduba ta 55 da cikin yazo cewa (hakika mun kasance tareda manzon Allah (s.a.w) muna yakar `ya`yanmu da iyayen mu har zuwa dai karshen hudubar) ku taimaka mana da amsa Allah ya kara muku kariya

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Imam (as) yana Magana da sunan sauran mutane ta yand ashi ya kasance cikin yakuna da suka kasance tsakanin musulmi da kafiari wanda a cikin wadannan yakoki `da musulmi ya kan yaki baban sa wannan Magana ishara zuwa ga yanayi da jarumtaka da dakiya cikin Imani, saboda haka ka inya bibiya sharhohin Nahjul Balaga kamar misalin sharhin Ibn Abul Hadid  ko sharhin Sayyid Ku’I ko wanin su daga sharhukan sunna da shi’a.

Allah ne abin neman taimako.

Tarihi: [2019/5/23]     Ziyara: [831]

Tura tambaya