Deprecated: __autoload() is deprecated, use spl_autoload_register() instead in /home/net25304/al-alawy.net/req_files/model/htmlpurifier-4.4.0/HTMLPurifier.autoload.php on line 17
Shin zai yiwu ga wanda ke fuskantar tsananin wahala cikin mikewa da zaunawa lokacin da yake sallah sakamakon radadin da yake fama da shi a gwiwarsa yayi sallah kan kujera?
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin zai yiwu ga wanda ke fuskantar tsananin wahala cikin mikewa da zaunawa lokacin da yake sallah sakamakon radadin da yake fama da shi a gwiwarsa yayi sallah kan kujera?

Gaisuwata ga babban malamina sayyid Adil-Alawi Allah ya kare mana shi.
Hakika ni lokacin da nake sujjada ina fuskantar tsanani yayinda na yunkura mikewa tsaye sakamakon radadin da nake fama da shi agwiwata
Tambayata anan shi ne shin zan iya sallah a kan kujera

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Idan al’amarin yakai ga zama yin sallar akan kujerar ya zama larura gareka to ya halasta, domin ita larura na halasta abubuwan da suka haramta, amma fa ka sani tsuran radadi da wahala bai nufi kaiwa ga haddin larura.

Allah ne masani.

Tarihi: [2018/1/21]     Ziyara: [711]

Tura tambaya