Deprecated: __autoload() is deprecated, use spl_autoload_register() instead in /home/net25304/al-alawy.net/req_files/model/htmlpurifier-4.4.0/HTMLPurifier.autoload.php on line 17
Mene ne fatawar su Sayyid dangane yin akin gwamnati ga ya mace
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne fatawar su Sayyid dangane yin akin gwamnati ga ya mace

Salam Alaikum
Sayyid mene ne ra’ayinku da yin aikin mace musammam ma idan ya ta kasance ma’aikaciya a bangaren koyar matasa, shin hakan ba zai iya yin wani tasiri mara kyau garesu nan gaba, ko kuma yayi tasiri cikin fitowar ta waje tsawon wasu awanni, sannan ta dawo gida, shin hakan zai tasiri a tarbiya?
Muna sauraron amsarku
Allah ya sanya alheri.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Mutum yafi kowa sanin ko da kuwa ya bada uzuri, hakika sanin wannan tasiri yana hannunku baya hannuna, kune kuka fi kowa sanin halin da kuke ciki, tsimi da dabara na hannun Allah gareshi ake samun taimako, ku nemi taimako da sallah da hakuri da ado da kyawawan halaye da kaurace munanan dabi’u da aikata zunubai.

Allah ne mai bada kariya ku wanzu cikin alheri

Tarihi: [2018/11/6]     Ziyara: [612]

Tura tambaya