b Menene ma’anar fadinsu (as) ku tsarkake mu daga rububiya – ku fadi duk abinda kuka so cikinmu
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Menene ma’anar fadinsu (as) ku tsarkake mu daga rububiya – ku fadi duk abinda kuka so cikinmu

Menene ma’anar fadinsu (as) ku tsarkake mu daga rububiya – ku fadi duk abinda kuka so cikinmu
Allah ya datar da ku zuwan alheri

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ya zo cikin hadisi

قال امير المؤمنين(عليهالسلام) :( انا أمير كل ّمؤمن ومؤمنة مم مضى ومم بقي,واُيّدت بروح العظمة,وإنمّا أنا عبدٌ من عبيد الله,لاتسمّونا أرباباً  وقولا في فضلنا ما شئتم,فإنّكم لن تبلغوا من فضلنا كنه ما جعله الله لنا ولا معشار العشر).

Sarkin muminai Ali (as) yace: ni ne sarkin duk wani mumini da mumina daga wanda suka gabata da wanda suka wanzu, an karfafaeni da ruhin girmama, kadai dai ni bawane daga bayin manzon Allah, kada ku kiraye mu ubangijai, ku fadi duk abinda kuka so cikin falalarmu, lallai ku ba za ku iya cimma zurfin falalarmu da Allah ya sanya mana, kai ko daya cikin goma baku cimma.

Sune hasken sammai da kassai, da sune sama da kasa suka cika har bayyanar tauhidi da kalmarsa suka kasance, lallai su ni’imomin Allah ne bada bansu ba da Allah bai halicci falakai ba da abind ayake cikinsu, ba don albarkacinsu ba da kasa ta nutse da wadanda suke kanta, bayyanar Kalmar tauhidi kadai dai ya kasance ne da haskensu idna ka cire Allah matsarkaki

Tarihi: [2019/3/18]     Ziyara: [610]

Tura tambaya