mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Risala Ilmiyya

Salamu Alaikum.
Ina da wani bahasi da yake dauke da taken (Addawabidul Tasamuhi fi umurul Itikadiyyat fil Kur’an was Sunna) shin zaku iya taimaka mana ko da kadan hakika muna cikin dimuwa da gigici bamu san yaya ma zamu jeranta bahasosin wannan fasali da kaka zamu bijira mu gangara kansa.
Allah ya saka muku da alheri

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Risala Ilmiyya da farko tana farawa da bayanin tasawwurat  sannan tasdikat, su tasawwauran ana kawo su ne tareda da la’akari da mufradat  da abinda ke bayansu daga ma’anonin lugga da isdilahi misalin ma’anar tasamuhu da na akida  da Kur’ani  abinda yake maksudi daga sunna sannan bayanin ayoyin istinbadi daga ciki tasamuhu  da gamammiyar sura sannan kebantacciya dangane da akidu idna wannan ma’ana ta kasance sabida ma’anar akida shine ita Asalici  shi kuma asali a asalinsa ba tasamuhi da sassauci cikinsa sai dai cewa cikin rassansa anayi bayaninsa filla filla shine ana sassauci ciki dangane ga Amawa wani ba’ari na Kassawa daga Malaman ilimin Kalam da Falsafa  haka ma cikin tasdikat.

Allah ne abin neman taimako
Tarihi: [2020/11/14]     Ziyara: [316]

Tura tambaya