mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Me ake nufi da بخالص سر الله وخالص شکره cikin fadin imam Ali ?

Assalamu alaikum
Me ake nufi da بخالص سر الله وخالص شکره cikin fadin imam Ali ?

Da sunan Allah me rahama me jin kai

Abin nufi anan shine sanin haqiqanin muhammadiyya sune iyalan gidan annabin muhammad (saw) .


Tarihi: [2016/9/29]     Ziyara: [953]

Tura tambaya