mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Yanzu muna karshen zamani Kenan

Salamu Alaikum
Shin muna karshen duniya Kenan bayyanar Imamul Hujja (A.F) ta kusa Kenan

Salamu Alaikum

Shin muna karshen duniya Kenan bayyanar Imamul Hujja (A.F) ta kusa Kenan

Da sunan Allah Mai rahama mai jin kai

Farkon farawar karshen zamani yana kasancewa ne tun lokacin da aka aiko da Manzon Allah (S.A.W) sabida ana ma kiransa da Annabin karshen zamani, sannan sanin hakikanin karshen zamani yana wurin Allah matsarkaki kadai dai karshen zamani yana kasancewa sharadin tashin kiyama.

Allah ne masani.

Tarihi: [2021/4/28]     Ziyara: [531]

Tura tambaya