mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Bayani kan Ilimin Gaibu

Me ake nufi da cewa Allah ya na da Ilimin Gaibu ?

Duniya ta kasu kashi biyu duniya malakuti da duniya na mulki

Duniya malakuti: itace duniya da mala’ika ke ciki wato (مجرد), wannan duniya ta kasance tun kafin a haliccin duniya na mulki

Duniya na mulki: itace duniya na mu na mutane wanda yan adam da sauran halittu suke ciki (مادی)

Akwai wasu diniya na daban irin su barzahu da sauransu toh Allah yana da sani akan dukkan wadannan duniya

Akwai ayoyin Alqur’ani da dama sunyi bayanikan wannan batun, zaaiya duba su don neman Karin bayani, ko kuma zaa iya duba wasu littattafai don ne man Karin bayani irin su : معجم مفهرس لألفاظ القرآن الکریم ko kuma بحار الانوار wurin da akayi Magana dan gane da Ilimin Allah (swa).

والله العالم


Tarihi: [2016/4/20]     Ziyara: [1158]

Tura tambaya