mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

AKWAI WATA RIWAYA DA ISNADINTA DA AKA JINGINA ZUWA GA MANZON ALLAH (S.A.W)

salamu Alaikum. Akwai riwaya da aka jinginata zuwa ga Manzon Allah (s.a.w) cewa ya ce:

للمؤمن اثنان وسبعون سترا فإذا أذنب ذنبا انهتكت عنه ستر، فإن تاب رده الله إليه وسبعة معه وإن أبى إلا قدما قدما في المعاصي تهتك عنه أستاره، فإن تاب ردها الله إليه ومع كل ستر منها سبعة فإن أبى إلا قدما قدما في المعاصي تهتكت أستاره وبقي بلا ستر، وأوحى الله تعالى إلى ملائكته: أن استروا عبدي بأجنحتكم، فإن بني آدم يعيرون ولا يغيرون وأنا أغير ولا أعير، فإن أبى إلا قدما قدما في المعاصي شكت الملائكة إلى ربها ورفعت أجنحتها وقالت: يا رب إن عبدك هذا قد أقدمنا مما يأتي من الفواحش ما ظهر منها وما بطن، قال: فيقول الله تعالى لهم: كفوا أجنحتكم. فلو عمل بخطيئة في سواد الليل أو في ضوء النهار أو في مفازة أو قعر بحر لأجراها الله تعالى على ألسنة الناس فسلوا الله تعالى أن لا يهتك أستاركم

Mumini yana da labule saba’in da biyu idan ya aikata zunubi sai labule daya yay aye daga barinsa, idan ya tuba sai Allah ya dawo masa da shi tareda bakwai tareda shi, iodan kuma ya kafe kan sai ya cigaba da aikata sabo sai dukkanin labulaye su yaye daga gareshi, dian ya tuba Allah sai ya dawo masa da su tareda dukkanin labule guda daya da ya yaye labulaye guda bakwai, idan kuma ya kafe yaki tuba ya cigaba kan sabo sai dukkanin labulayen su yaye ya wanzu ba tareda labule ba ko da guda daya ba, Allah yayi wahayi ga Mala’ikunsa da cewa ku lullube bawana da fukafukanku, lallai mutane suna wulakanci basa canjawa ni kuma ina canjawa ba kuma na wulakanci, idan yaki ya kafe kan cigaba da aikata sabo sai Mala’iku su kai kuka wurin ubangijinsu  su `dage fukafukansu su ce: ya ubangiji lallai wannan bawan naka yana zakkewa aikin alfasha daga wanda ya bayyana da wanda ya buya, yace: sai Allah yace ku kautar da fukafukanku. Da zai aikata kuskure cikin duhun dare ko cikin hasken rana ko a daji ko cikin kasan kogi da Alllah ya gudanar da laifin kan harsunan mutane saboda haka ko roki Allah da ka da yaya labulen da kuke lullube.

Shin wannan riwaya ta nuna cewa Kenan Allah yana tona asirin bawansa mai yawan aikata sabo da zunubi, ashe Allah ba shi ne mai yawan suturta aibobin bawansa ba, to kuma ta kaka anan za ace yana tona asirin bawaa gaban idanun mutane?

Ina neman Karin bayani daga gareku

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Na’am shine mai yawan suturce aibobi sai dai da sharuddanta daga cikin sharadin shine ya zama bawa ya ji kunyar kada ya kafe kan cigaba da aikata zunubai da sabo har ta kai ga ya keta dukkanin hijabai da labulayen Allah, a hakika Allah bai tona asirin bawansa ba, shi bawan ne ya tonawa kansa asiri, (abin da ya sameku daga musiba daga kawukanku ne Allah yana afuwa kan abubuwa masu yawa gaske)

Tarihi: [2019/9/9]     Ziyara: [475]

Tura tambaya