Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » Mene ne matsayarku dangane da batun sabuwar nazariyar marja'iyya shumuliyya (wacce ta game komai da komai
- Aqa'id » Me ya sanya Allah ya sanya mana shaukin saninsa a daidai wannan lokacin da ya halicce mu gajiyayyu da ba zasu iya kaiwa ga saninsa ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Neman rahamar ALLAH
- Aqa'id » TAREDA IKLASI DA TSARKAKE NIYYA BAMU BUKATAR KOWANNE IRIN MARJA’I
- Hanyar tsarkake zuciya » Ina fama da rashin samun kwanciyar hankali da rashin dacewa a rayuwance
- Hukunce-hukunce » hukuncin auran muta'a da mazinaciya
- Hukunce-hukunce » ta yaya mai bacci zai kasance cikin ibada
- Hadisi da Qur'an » Mene ne banbanci tsakanin duniya da kasa?
- Hadisi da Qur'an » Wanene ya cewa Imam Hassan (as) Assalamu Alaika ya mai kaskantar da miminai
- Aqa'id » MENENE YA SANYA ALLAH BAI KAFA WASU KA'IDODJI BA
- Aqa'id » shin ya halasta mu kira sarkin muminai da shugaban sufanci
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani aikin da ke hana mutum samun galba kan sirrin badini?
- Aqa'id » Shin wanin mu zai iya ce Allah ya gafarta min shiga wuta? - kamar a dare lailatul Qadr?
- Hukunce-hukunce » Salar qasaru
- Hukunce-hukunce » Amfani da filin gwamnati batare da izini ba
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
عن إسماعيل بن عبد الرحمن الجعفي قال: قلت لأبي عبد الله عليه السلام يقول المغيرة بن عمر: ان الحائض تقضى الصلاة كما تقضى الصوم؟فقال: ماله لا وفقه الله ان امرأة عمران نذرت ما في بطنها محررا، والمحرر للمسجد لا يخرج منه أبدا، فلما وضعت مريم " قالت رب انى وضعتها أنثى وليس الذكر كالأنثى " فلما وضعتها أدخلتها المسجد فلما بلغت مبلغ النساء أخرجت من المسجد، فما تجد أياما تقضيه وهي عليها أن يكون الدهر في المسجد
An karbo
daga Isma’ail bn Abdur-Rahman Alju’ufi yace: na cewa Abu Abdullah (as) Mugira bn
Ammar yana cewa: mace mai haila tana rama sallah kamar yanda take rama azumi? Sai
yace: me ya same shi ne Allah baui datar da shi ba hakika matar Imran tayi
bakance da abin da yake cikinta yantacce, sannan shi yantacce ga masallaci bai
fita daga cikinsa har abada, yayin da ta haifi Maryam sai tace ya ubangiji mace
na Haifa shi namiji ba kamar mace yake ba, yayin da ta haifeta sai ta shigar ta
ita cikin masallaci yayin da ta zama cikakkiyar mace sai aka fitar da ita daga
cikin masallacin, ba ta samu wasu kwanaki da zata rama su ba alhalin ita tana
kansa da zamani ya kasance cikin masallaci
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Hakika ya zo a hadisi cewa `ya`yan annabawa bassa ganin jinin haila, sannan idan riwayoyi biyu suka karo da juna sai ka dauki wacce tafi rinjaye don warware matsalar, ka dauki mafi dacewar ta mafi fahimtarwa da abin da ya dace da littafin Allah ya kuma saba da ra’ayin sauran mazhabobi, lallai shiriya tana cikin saba musu.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hadisi da Qur'an)
- Kara kan abin da ka sani a baya cikin ilimin kur’ani mai girma
- RIWAYOYI DANGANE DA HADAYAR AYYUKA GA IMAM ZAMAN (A.F)
- MENE NE INGANCIN WANNAN RIWAYA
- KAFIN ANNABI YA SANAR DA ALI KOFOFIN ILIMI SHIN ALI YA JAHILCE SU
- SHIN ISNADIN WANNAN RIWAYA YA INGANTA
- ME NENE MA’ANAR AYAR KUR’ANI DAKE CEWA: KA CE BABU ABINDA ZAI SAME MU FACE ABINDA ALLAH YA
- fahimtar addini
- Shin kur’ani a jirkice yake
- Shin aika hadisan Ahlil-baiti zuwa ga muminai ta hanyar wayar salula akwai lada kan yin hakan?
- Kalamanku haske ne