mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

shin waka da kallon hotunan batsa suna karya azumi

Salamu Alaikum
Rera waka da kallon hotunan batsa suna karya azumi? na san cewa haramun ne sai dai ina tambaya kan suna karya azumi ko basa yi?
Salamu Alaikum 
Rera waka da kallon hotunan batsa suna karya azumi? na san cewa haramun ne sai dai ina tambaya kan suna karya azumi ko basa yi? 
da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai 
babu shakka kamar yanda ka fada da bakinka kallon batsa da wake da yaje jawo barna dukkansu haramun ne, amma tareda haka basa karya azumi, sai dai cewa ya zo a hadisi cikakken azumi shine azumi da dukkanin gabobin jiki suke azumi kamar yanfa Farji da ciki suke azumi da kamewa daga abubuwa da suke karya azumi

Tarihi: [2020/4/26]     Ziyara: [975]

Tura tambaya