mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Hukuncin macen da take qauracewa mijinta

Hukuncin macen da take qauracewa mijinta

da sunan Allah mai rahama maijhin kai

Salamu Alaikum.

idan kina nufin kauracewa miji shine cikin biya masa bukatarsa ta sha'ada jima'i to wajibi kanki ki masa biyayyacikin haka face sai cikin lokacinda ya haramata ya kusanceki a kwanakin jinin al'adarki na haila.

amma idan kina nufin kaurace masa cikin yin bacci tareda shi to wannan ya shafi bangaren kyawawan halaye da dabi'u da soyayyar juna, idan miji yana san matarsa zai zama yana kaunar yin bacci tareda ita ya rungumeta yayi wasa da ita ya yi romansin dinta, ita ma zata yi masa haka za kuma ta so hakan zasu kasance suna shaukin kwanciya tareda juna, soyayyar cikin dare tana tasiri cikin magance raunin yini.

Allah ne abin neman taimako.

Tarihi: [2019/7/28]     Ziyara: [642]

Tura tambaya