mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Ya zo a hadisi cewa mafi nauyayar abinda za a dora kan mizani shine salati

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Assayid ya zo cikin hadisi cewa mafi nauyayar abinda za a dora kan mizani shimne salatin Annabi (s.a.w) da iyalansa tsarkaka to ina za kai mustahabbai hudu da sauran Azkaru da salloli da sauaran ayyuka daga ina wannan muhimmanci ya samo asali haka ya kuma fifitu kan sauran ayyukan ibada.

Dukkanin godiya ta tabbata ga Allah mai rainon talikai

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Misalin wannan hadisi mai daraja

Misalin wannan hadisi mai daraja cikin mukamin falala kadai dai yana kasancewa ne daga al’amuran sababi bawai da fuskar saki babu kaidi ba da har zai tambayi cewa idan ya zamanto cewa mafi fifitar aiki shine salatin Annabi (s.a.w) da iyalansa tsarkaka to ina aka kai sallolin farilla na yau da gobe alhalin shifa salatin nan mustahabbi ne, kuma babu kiyasi tsakani wajibi da mustahabbi sannan ita fa sallar ita ginshikin addini idan ta karbu sai a karbi sauran ayyuka daga cikin har da salatin, abinda yafi zama farilla shine ita sallar ta zama itace mafi fifitar ayyuka.

Allah ne abin neman taimako.

Tarihi: [2019/6/13]     Ziyara: [514]

Tura tambaya