mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

ME NENE MA’ANAR AYAR KUR’ANI DAKE CEWA: KA CE BABU ABINDA ZAI SAME MU FACE ABINDA ALLAH YA

Salamu alaikum.
Me nene manufar (babu abinda zai same mu face abida Allah ay rubuta kanmu) shin Allah yana rubuta kaddarorin da zasu riske shit un aranar haihuwarsa ya zuwa karshen rayuwarsa? Shin yana canjawa da ayyuka nagari da munana?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Allah matsarkaki yanada kaddara da hukucinsa a cikin lauhul mahfuz(kiyayyen allo) wanda wannan allo shine wanda ake kira da ummul kitab duk abinda aka kaddara a ka hukunta cikisna ba zai taba canjawa. Na biyu kuma shine lauhul mahawau wal isbat (allon da ke goge abinda ke cikinsa) lalle shi allo na biyu yana karbar canji ta hanyar kyawawan ayyuka ga samun farin ciki da azurtuwa  dam kuma munana ga tsiyata, sannan shi dan adam yanada zabi lalle Allah ya shiryar da shi hanyoyi biyu  hanyar arziki da hanyar tsiya

(يَمْحُوا اللَّهُ مَا يَشَاءُ وَيُثْبِتُ وَعِنْدَهُ أُمُّ الْكِتَابِ)

Allah ya na goge abinda ya so ya tabbatar da wanda ya so wurinsa asalin littafi yake.

Don neman Karin bayani kana iya komawa ga littafina mai suna (albada’I baina hakika wal iftira) wanda har zuw ynazu ba buga shi ba ammam kana iya samunsa a yanar gizo a sayit din alawi.

Allah shi ne abin neman taimako

Tarihi: [2017/4/13]     Ziyara: [1997]

Tura tambaya