mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Menene ma’anar sunan baduhu

Shin daga sunayen Allah ne ko kuma daga sunayen shaidanu kamar yanda wasu ke fadi


Shin daga sunayen Allah ne ko kuma daga sunayen shaidanu kamar yanda wasu ke fadi?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Sunan Mala’ika ne daga karramammun Mala’iku masu gudanar da al’amura, kamar yanda masana fanni suka san haka.

Allah ne abin neman taimako.

Tarihi: [2019/3/19]     Ziyara: [1562]

Tura tambaya